Select Language
Franklin & Marshal Global Barometers Logo
  • Barometers
    • F&M Global Barometer of Unified LGBT Rights™
    • F&M Global Barometer of Gay Rights®
    • F&M Global Barometer of Transgender Rights™
    • F&M Global Barometers LGBTQI+ Perception Index™
  • Methodology
    • F&M Global Barometer of Unified LGBT Rights™
    • F&M Global Barometer of Gay Rights®
    • F&M Global Barometer of Transgender Rights™
    • F&M Global Barometers LGBTQI+ Perception Index™
  • Country Data
    • Country Scores
    • Country Profiles
  • Reports & Resources
    • Research Briefs
    • Scholarly Publications
    • Press
  • About
  • Contact

Binciken ma’aunin yadda mutane ke kallon LGBTQI+ na F&M Global Barometers 2026

Barka da zuwa Binciken Ma’auin Yadda Mutane ke kallon ‘Yancin Ɗan’adam kan LGBTQI+ na F&M Global Barometers 2026!

Wannan binciken an yi shi ne domin mutanen da suke bayyana kansu a matsayin LGBTQI+, wanda ya haɗa da ‘yan maɗigo, ‘yan luwaɗi, masu sha’awar jinsi biyu, masu sauya jinsi, marar jinsi, da kuma mata-maza, da sauransu. Zai ɗauki tsawon mintuna 2-5 kafin a kammala. Dukkannin amsoshin da za a bayar a tattaunawar za su kasance an sirranta su kuma an sakaya sunayen waɗanda suka bayar da amsoshin, daidai da ƙololuwar tsarin gudanar da bincike na ƙasa da ƙasa.

Mu, F&M Global Barometers, za mu so ku yi tunani game da abubuwan da kuka fuskanta masu alaƙa da ‘yancin ɗan’adam a matsayinku na LGBTQI+ a ƙasarku. Amsoshinku za su taimaka mana wajen fahimtar sauyin da ake samu game da ‘yancin ɗan’adam da suke da alaƙa da LGBTQI+ a faɗin duniya bayan lokaci. Za ku iya tura tambayoyi ko ƙorafi zuwa ga Dr. Susan Dicklitch-Nelson, Babban Mai Bincike a F&M Global Barometers, ta gbgr@fandm.edu.

Bincikenmu ya samu dubawa da amincewar hukumar tantancewa ta Institutional Review Board (IRB) da ke Franklin & Marshall College. Za a iya samun takardun amincewa bayan cikakken bayani A NAN. Za ku iya tura tambayoyi game da haƙƙoƙinku a matsayin masu halartar binciken zuwa ga Shugaba mai ci yanzu na IRB ta irb@fandm.edu.

Akwai buƙatar ku tabbatar da cewa:
  • Halartarku a cikin wannan bincike abu ne na sa-kai.
  • Kun kai shekaru 18 ko sama da haka.
  • Kuna sane da cewa za ku iya dakatar da halartar binciken a duk lokacin da kuka ga dama a bisa kowane irin dalili.
(Ana buƙata)

Ku yi tunani game da abubuwan da kuka fuskanta a cikin watanni 12 da suka gabata.
Shin yaya yanayin amincin da kuke jin cewa kuna da shi yayin da kuke rayuwa a ƙasarku a matsayin ‘yan maɗigo, ‘yan luwaɗi, masu sha’awar jinsi biyu, masu sauya jinsi, marar jinsi da/ko kuma mata-maza?

Shin yaya mizanin amincin da kuke jin cewa kuna da shi yayin gudanar da taro a bainar jama’a tare da sauran ‘yan maɗigo, ‘yan luwaɗi, masu sha’awar jinsi biyu, masu sauya jinsi, marar jinsi da/ko kuma mata-maza?

Shin yaya yanayin karɓar ku da aka yi a cikin al’ummarku a matsayinku na ‘yan maɗigo, ‘yan luwaɗi, masu sha’awar jinsi biyu, masu sauya jinsi, marar jinsi da/ko kuma mata-maza?
Shin yaya yanayin karɓar ku da aka yi a cikin al’ummarku a matsayinku na ‘yan maɗigo, ‘yan luwaɗi, masu sha’awar jinsi biyu, masu sauya jinsi, marar jinsi da/ko kuma mata-maza?
Domin ci gaba da gudanar da wannan binciken, akwai buƙatar ku tabbatar da cewa ku ba saƙago ba ne.(Ana buƙata)
Domin ci gaba da gudanar da wannan binciken, akwai buƙatar ku tabbatar da cewa ku ba saƙago ba ne.
Shin yaya adadin lokutan da kuka fuskanci wariya a harkokin rayuwarku ta yau da kullum sakamakon kasancearku ‘yan maɗigo, ‘yan luwaɗi, masu sha’awar jinsi biyu, masu sauya jinsi, marar jinsi da/ko kuma mata-maza?

Shin yaya yanayin tsoro da kuke ciki na fuskantar kamu daga hukuma ko fuskantar barazana ko ƙazafi daga jami’an tsaro/’yansanda a dalilin kasancewarku ‘yan maɗigo, ‘yan luwaɗi, masu sha’awar jinsi biyu, masu sauya jinsi, marar jinsi da/ko kuma mata-maza?

Shin zai iya yiwuwa ku fuskanci tashin hankali a dalilin kasancewarku ‘yan maɗigo, ‘yan luwaɗi, masu sha’awar jinsi biyu, masu sauya jinsi, marar jinsi da/ko kuma mata-maza?
Shin zai iya yiwuwa ku fuskanci tashin hankali a dalilin kasancewarku ‘yan maɗigo, ‘yan luwaɗi, masu sha’awar jinsi biyu, masu sauya jinsi, marar jinsi da/ko kuma mata-maza?

Tambayoyi Game da Yanki

Wace ƙasa ce kuke siffantawa?
Wanne ne daga cikin zaɓukan nan ya fi bayyana wurin da kuke rayuwa?
Ta yaya za ku bayyana kanku? (Ku zaɓi duk waɗanda suka dace.)
Ta yaya za ku bayyana kanku? (Ku zaɓi duk waɗanda suka dace.)
Wani daban (A rubuta shi)
Shin kukan sanar da mutane cewa kun kasance ‘yan maɗigo, ‘yan luwaɗi, masu sha’awar jinsi biyu, masu sauya jinsi, marar jinsi da/ko kuma mata-maza?
What is your age?
Kuna iya sanar da mu duk wani abu na daban da kuke so mu sani.
A iya saninku, shin a lokacin yarunta an ba ku magunguna da za su iya kasancewa masu cutarwa (ciki har da tiyata waɗanda a tsarin kiwon lafiya ba su kasance dole ba) ba tare da izininku ba?
Quantifying LGBT+ human rights worldwide.
Franklin & Marshall College P.O. Box 3003 Lancaster, PA 17604-3003 717-358-4185
gbgr@fandm.edu
  • Terms of Use & Privacy Policy
  • Site Map
Mailing List Sign-Up

© 2026 FRANKLIN & MARSHALL COLLEGE

Back to Top